Friday, December 5
Shadow

Insha Allahu Daga Yau Ma Bar Darika Kuma Ina Mai Neman Afuwar Marigayi Sheik Idris Dutsen Tanshi Da Iyalansa Da Dalibansa, Kuma Daga Yau Da Ni Za A Ďìnga Yada Sùññah, Kuma Na Yi Mafarki Na Ga Sheik Idris Dutsen Tanshi A Aljànnah, Inji Umar Ambato

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

“Daga Yau Na Bar Dariqa Kuma Ina Neman Afuwar Sheikh Idris Dutsen Tanshi da Iyalansa” Umar Ambato

“Nabar Darika daga yau ina kuma neman afuwar Dr Idris Dutsen tanshi da iyalansa da masoyansa musamman wadanda su ke a wannan kafa ta Facebook, sakamakon abin da ya faru dani a cikin baccin da na yi daren jiya, nayi mafalki Dr Idris Dutsen Tanshi yana cikin aljanna, mu yan Dariku an tara mu za’a kai mu wutar Jahannama”.

“Tunda na tashi daga bacci bana jin karfin jikina, hankalina ya tashi sosai”

“Dan Allah ku taimaka ku watsa labarin nan ga yan dariku su ji su gani ma idonsu ko za’a samu mai rabo yabar darika kamar yadda na bari”.

Karanta Wannan  Zulum zai mayar da 'yan gudun hijira 6,000 gidajensu saboda 'ƙaruwar karuwanci' a sansanoni

Danna nan dan sauraron cikakken jawabinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *