Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Fafaroma Francis ya mutu

Fadar Vatican ta sanar da mutuwar shugaban majami’ar katolika na duniya, Fafaroma Francis yana da shekaru 88 a duniya.

A shekarar 2023 ne cocin ta zaɓi Fafaroman, wanda asalin sunansa shi ne Cardinal Jorge Mario Bergoglio a matsayin wanda zai jagorance ta, bayan saukar Fafaroma Benedict XVI daga kan muƙamin.

Karanta Wannan  Ji yanda Rashin Buhari ya dakatar da shari'ar tsohon Gwamnan Adamawa, Murtaka Nyako da ake zargi da handamar Naira Biliyan 29

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *