Monday, May 19
Shadow

JIYA BA YAU BA: Kalli Shugaban Nijeriya, Alhaji Bola Ahmed Tinubu Da Uwargidansa Oluremi Tinuba A Shekarun Baya

An yi hoton a farkon shekarun 1980’s. Kuma Allah ya albarkaci wannan aure da ‘ya’ya uku, sune; Zainab, Habibat da Olayinka.

Sai dai kafin kafin auren sa da Oluremi, Tinubu yana da wasu ‘ya’yan guda uku, wadanda ba Remi bace mahaifiyarsu. Sune; Kazeem Tinubu, Folashade Tinubu da Oluwaseyi Tinubu. Amma Allah Ya yi wa Kazeem rasuwa a birnin London cikin shekarar 2017.

Karanta Wannan  Ƴansanda sun gurfanar da masu zanga-zanga kan cin amanar ƙasa a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *