Saturday, June 27
Shadow

Kalli: Hoton Sanata Godswill Akpabio da Bianca Ojukwu a wajan jana’izar Fafaroma Francis ya dauki hankula

An hango Sanata Godswill Akpabio da Bianca Ojukwu a Fadar Vatican wanda hoton ya dauki hankulan mutane a kafafen sadarwa.

Kakakin majalisar Dattijan da Karamar Ministar harkokin cikin gida, Bianca na daga cikin wadanda Najeriya ta aika su wakilce ta wajan jana’izar Fafaroma Francis.

Karanta Wannan  Sowore ya ki amincewa ya shiga hadakar sabuwar jam'iyyar su El-Rufai da Atiku inda yace basu da banbanci da Tinubu duk taron barayi ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *