Sunday, May 18
Shadow

Masu Abu da Abinsu: Kalli Bidiyon Rakiya Moussa tana rera wakar Hamisu Breaker ta Amanata

Rakiya Moussa wadda tsohuwar budurwar Hamisu Breaker ce itama ta fito ta yo wakar Amanata ta tsohon masoyin nata duk da hanun Hukumar Hisbah.

Da yawa sun yi martani da cewa, Masu Abu da Abinsu.

Wakar dai na ci gaba da yaduwa duk da Haramcin Hisbah.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An zane dalibi dan makarantar Sakandare bayan da ya rubutawa malamarsa wasikar yana sonta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *