
‘Yan Fashi a kasar Afrika ta kudu sun shiga bankin, First National Bank (FNB) dake garin inda suka saci makudan kudade.
Ba’a bayyana Yawan kudaden da suka sa ba amma ance masu yawa ne.
A yayin da suka yi satar an tabbatar da cewa kyamarorin CCTV na bankin sun daina aiki.
An gano satar ne bayan da ma’aikatan bankin suka koma bakin aiki bayan dogon hutun da suka je.