Friday, December 12
Shadow

Kotu Ta Yanke Hukuncin Zaman Gidan Yari Na Tsawon Shekaru Uku Ga Baturen Zaben Da Ya Yi Magudi Har Ta Kai Ga Akpabio Ya Zama Sanata

Kotu Ta Yanke Hukuncin Zaman Gidan Yari Na Tsawon Shekaru Uku Ga Baturen Zaben Da Ya Yi Magudi Har Ta Kai Ga Akpabio Ya Zama Sanata.

Saidai Sanata Godswill Akpabio ya fito ya nesanta kansa da wannan mutumin.

Yacw bai taba yi masa aiki ba.

Yace labarin da ake yadawa cewa baturen zaben ya taba yi masa aiki ba gaskiya bane an yi ne dan kawai a bata masa suna.

Akpabio yace shi wannan baturen zaben har soke masa wasu daga cikin kuri’unsa da yaci yayi.

Yanzu ko ya matsayin kujerar Sanata Akpabio?

Karanta Wannan  Babban Sojan Najeriya Lt. Col. Aliyu Saidu Paiko da wasu sojoji 5 dake tare dashi sun rigamu gidan gaskiya a fagen daga a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *