TIRƘASHI: An Hangi Wani Malami Da Takobi, Ya Yin Gabatar Da Huɗubar Juma’a.

Fitar bidiyon wani malami riƙe da Takobi ya jawo cece-kuce a kafafen yada labarai, an hangi matashin Malamin da Takobin ya yin da yake gabatar da Huɗubar Juma’a a yau.
Mene ne ra’ayoyin ku?