Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Kalar Sujadar da dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye ke yi ta jawo cece-kuce

Dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye wanda dane a wajan hamshakin Attajirin Yarbawan me suna Rasaq Okoye ya dauki hankula saboda irin sujadar da yake yi.

An ganshi dai yana kai kansa kasa amma baya saka goshin nasa a kasa.

Da yawa dai sun bayyana cewa wannan alamace ta cewa dama can baya sallar ko kuma bai san yadda ake sallar ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na bar gidan mahaifina na koma zama da 'yan Uwana Kiristoci>>Inji Ibrahim Nura Khalid, dan Sheikh Nura Khalid, Digital Imam da ya yi ridda ya koma Kirista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *