Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Wata mata ta fito tace ita Annabiya ce kuma Akwai Karama akanta, Duk wanda ya shafa zai yi kudi, mutane na ta tururuwar zuwa shafa Kanta

Wannan wata mata ce data bayyana inda ta yi ikirarin Annabta.

Matar tace tana da wata karama a kanta da duk wanda ya shafa yake samun waraka musamman daga kangin Talauci.

Mutane maza da mata na ta tururuwa zuwa gidanta dan taba kanta kamar yanda Bidiyon ya nunar.

Sai Muce Subhanallah.

Karanta Wannan  Yaushe Lalacewar mu ta kai haka? Ji yanda wani Ango a jihar Jigawa ya gayyato Abokansa 3 sukawa matarsa rubdugun fyàde ta karfin tsiya har sai da ta mutu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *