Wednesday, November 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Taron yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Nasarawa ya kare da rikici

A jihar Nasarawa inda aka yi yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC.

Rahotanni sun karade kafafen sada zumunta cewa, taron ya tashi da rigima.

An ga matasa nata baiwa hammata iska a wajan.

Karanta Wannan  Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Yau, Talata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *