Saturday, December 13
Shadow

Ali Nuhu yayi Tsokaci kan wannan hoton na Ango da Amarya, Rarara da A’isha Humaira

A jiyane bayan Aure, Dauda Kahutu Rarara ya saki sabbin hotuna tare da Amaryarsa, A’ishatulhumaira.

Hotunan sun kayatar sosai ta inda mutane suka yaba musu musamman ma ganin cewa, Sai bayan aure ne Rarara da Amaryarsa suka saki hotunan, abinda ba kasafai aka cika gani ba.

Ali Nuhu ma ba’a barshi a baya ba, ya saka hoton inda yace yana kara taya ma’auratan murna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda Sheikh Salihu Zariya ke cewa, idan Peter Obi ba Alheri bane, Allah ya dauki ransa kamin zabe, a gaban Peter Obin, da yawa dai sun ce dan siyasar be san abinda malam ke cewa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *