Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo:Ni fa banda lokacin da zan tsaya ina rokon Allah ya bani Miji>>Inji Wannan matashiyar

Wata matashiya ta baiwa mutane mamaki bayan da ta fito take bayyana cewa, bata da lokacin tsayawa tana rokon Allahbya bata miji.

Bidiyon maganarta ya watsu sosai inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

@boh_360_hub

HALAL MATCH EPS 19 VIRAL FYP SPOTLIGHT HALALMATCH AREWA HAUSASHOW BESTOFHAUSA

♬ original sound – BEST OF HAUSA – BEST OF HAUSA

Hakan na zuwane yayin da wasu matan ke neman Allah ya hadasu da maza na gari.

Karanta Wannan  Zamu Tùbè kayan mu, mu yi Tumbur mu nuna komai mu yi zànga-zànga tsyrara idan ba a daina rushe mana gidaje ba>>Inji Matan Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *