Saturday, December 13
Shadow

Mutane sama da dari biyu sun karbi Musulunci

Mutane Sama da 210 tare da ya’yansu Sun karbi Addinin Muslunci.

Fiye da mutum 210 tareda ‘ya’yansu ne suka Karbi Addinin musulinci a kauyen (Jadebri) da ke karamar hukumar (Bandai) a Arewacin Ghana.

Allah ya ɗaukaka Addinin Muslunci da Musulmai Sannan Ana Bukatar Kayi Sharing Zuwa group group domin Samun Addu’o’in Al’ummar Musulmai Allah ya Dawwamar dasu a Cikin Addinin Muslunci

Karanta Wannan  Babu maganar in zama mataimakin Atiku, Takarar shugaban kasa zan nema>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *