Tuesday, November 11
Shadow

Mutane sama da dari biyu sun karbi Musulunci

Mutane Sama da 210 tare da ya’yansu Sun karbi Addinin Muslunci.

Fiye da mutum 210 tareda ‘ya’yansu ne suka Karbi Addinin musulinci a kauyen (Jadebri) da ke karamar hukumar (Bandai) a Arewacin Ghana.

Allah ya ɗaukaka Addinin Muslunci da Musulmai Sannan Ana Bukatar Kayi Sharing Zuwa group group domin Samun Addu’o’in Al’ummar Musulmai Allah ya Dawwamar dasu a Cikin Addinin Muslunci

Karanta Wannan  Ku Dai ku ci gaba da min fatan Alheri: Ni kuma ina bakin kokarina wajan Gyara kasarnan>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *