Thursday, February 5
Shadow

Ba zamu kara yadda da wani uzuri ba na rashin samar da ingantacciyar wutar Lantarki>>Ministan Wuta ya gayawa ma’aikatar wutar Lantarkin

Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu ya bayyanawa ma’aikatun wutar Lantarki na kasa cewa Gwamnati ba zata sake amincewa da rashin samar da wutar lantarkin ba.

Ya bayyana hakane bayan amincewa da sabon daftarin gyaran wutar.

Yace kuma an samar da wani sabon tsari na baiwa ma’aikatan wutar Lantarkin horaswa ta musamman. Inda yace nan da shekaru 10 za’a magance matsalar karancin ma’aikata a hukumar wutar lantarkin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na fara Bushara kuma nan gaba kadan Karfin wa'azina zai sa a Rushe Masallatan Maiduguri>>Inji Abubakar da ya yi ridda koma Kirista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *