
Yan Nigeria kuji tsoron Allah ku daina Zargin Tinubu da cire Tallafin Man fetur, Saboda Bola Tinubu Ba shine ya cire Tallafin Man fetur Ba Yakamata yan Su Sannan Wannan, inji Kawu Sumaila
Kada ku yanke Hukunci Naƙin ƙara Zaɓar Bola Tinubu Sabida cire Tallafin Man fetur Sam-Sam Tinubu Ba shine ya cire Tallafin Man fetur Ba Shi kawai Bayyanawa Yayi.
Menene ra’ayinku?