Friday, December 5
Shadow

Ana ta yiwa wani Fasto dariya bayan da yace an masa Wahayin Barcelona ce zata ci Inter Milan amma hakan bai faru ba

Wani fasto na ta shan suka da dariya bayan da yace an masa Wahayin Barcelona ce zata ci wasan Champions League tsakanin ta Inter Milan amma hakan bai faru ba.

Ya gayawa mabiyansa cewa PSG da Barcelona ne zasu buga wasan karshe kuma Barcelona ce zata dauki kofin.

An dai ta yada Bidiyon wannan ikirari nasa kamin buga wasan.

Saidai bayan buga wasan, An cire Barcelona.

Da yawan kiristoci sun bayyana cewa dama faston karyane.

Karanta Wannan  Jihar Plateau ta dakatar da ayyukan Hakar ma'adanai saboda matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *