Saturday, November 8
Shadow

Likitoci dubu 30 ake dasu a Najeriya

shugaban kungiyar Likitoci ta Najeriya, Professor Bala Audu ya bayyana cewa, Likitoci dubu 30 ne ake dasu a Najeriya.

Ya bayyana hakane a wajan wani taron kungiyar likitocin da ya wakana a Jihar Katsina.

Yace a shekaru 5 da suka gabata, Likitoci dubu 15 ne suka bar Najeriya zuwa kasashen Waje.

Yace kowane Likita daya yana ganin marasa Lafiya dubu 8. Wanda a ka’ida marasa lafiya dari shida ne ya kamata ace kowane likita na gani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Sultana ta BBNaija dake ikirarin ita Musulmace daga Arewa, yanda ta, chire kayan jiqinta, ta yi Tumbur Haihuwar uwarta a tsakiyar 'yan BBNaija din, ta sake jawo cece-kuce sosai, da yawa na cewa suna kokwanton Musuluncin ta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *