Friday, December 12
Shadow

Likitoci dubu 30 ake dasu a Najeriya

shugaban kungiyar Likitoci ta Najeriya, Professor Bala Audu ya bayyana cewa, Likitoci dubu 30 ne ake dasu a Najeriya.

Ya bayyana hakane a wajan wani taron kungiyar likitocin da ya wakana a Jihar Katsina.

Yace a shekaru 5 da suka gabata, Likitoci dubu 15 ne suka bar Najeriya zuwa kasashen Waje.

Yace kowane Likita daya yana ganin marasa Lafiya dubu 8. Wanda a ka’ida marasa lafiya dari shida ne ya kamata ace kowane likita na gani.

Karanta Wannan  Gwanin Ban Tausai: Ji Yanda 'yan Achaba sukawa wani Bakanike kìsàn gilla a Sule ja saboda ya buge wani me Achaba dan Uwansu ya ji Rauni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *