Friday, December 5
Shadow

Sanatocin jihar Kebbi uku sun fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC

Sanatocin jihar Kebbi uku sun fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC.

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Sanata Adamu Aliero mai wakiltar Kebbi ta tsakiya da Yahaya Abdullahi mai wakiltar Kebbi ta Arewaa, da kuma Garba Maidoki mai wakiltar Kebbi ta Kudu, suna shirin komawa jam’iyyar, a cewar shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje.

Wannan ya biyo bayan ganawar da suka yi da shugaban kasa Bola Tinubu a fadar Aso Rock Villa da ke Abuja, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnati tasa a yi abincike kan takaddamar data faru tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da soja A. Yerina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *