Saturday, November 21
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa ta yi bàtsà a shirin Brekete Family yayin da aka kira ta a waya, sai da kowa ya rike baki saboda abin da ta fada yayi muni

Husaini Abdulkadir dan Hajiya wanda shine ke gabatar da shirin Brekete Family ya kira wata matashiya a waya kai tsaye yayin da yake gabatar da shirin.

Saidai tana daukar wayar ta fara da maganar Batsa:

Kalli Bidiyon:

https://twitter.com/Sarki_sultan/status/1920835106450579898?t=EfU5PB3MIZjoICaBr8ss6A&s=19

Da yawa dai sun mata Allah wadai

Karanta Wannan  Ya dauke ta ya kai ta gidansa suka kwana da Alkawarin Zai bata Naira dubu dari da hamsin, saidai ya mata Alert din karya(Fake) alert, tana ta kuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *