Friday, December 5
Shadow

Bidiyon yanda Alhazai ke bankwana da gida a Ibadan Jihar Oyo ya dauki hankula

A yayin da Alhazai ke ci gaba da tashi zuwa kasa me tsarki, An ga yanda Alhazai a Ibadan jihar Oyo ke bankwana da ‘yan Uwa da dangi kamin tafiya.

Bidiyon ya nuna Alhazan cikin mota yayin da danginsu ke kasa suna tsalle suna tafawa dasu.

https://twitter.com/abdullahayofel/status/1921562836708245685?t=_hn7O_A2FcJYcekj5JuN3A&s=19

Abin gwanin ban shauki.

Karanta Wannan  Bidiyon yanda wani mutum me suna Yunusa Ahmadu Yusuf, ya rigamu gidan gaskiya bayan shiga dakin otal da wata me suna Ruth a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *