Sunday, June 28
Shadow

Bidiyon tsiraici na Diyar Fasto dake shirin gadonshi, kuma har ta fara wakitarsa a coci tana wa’azi ya bayyana, an ganta turmi da tabarya ita da wani

Wata diyar fasto ta dauki hankula a kafafen sadarwa bayan da Bidiyon tsiraicinta ya bayyana.

An ga Bidiyon nata ita da wani turmi da tabarya suna aikata Alfasha.

Diyar Faston dai wadda take shirin gadon babanta, Tuni har ta fara wa’azi a cocinsa.

Saboda tsiraicin dake cikin Bidiyon ba zamu iya kawo muku shi ba anan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dalilin da Abba ya bayar na komawarsa APC ya sa mutane rike baki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *