Wednesday, November 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda akawa Atiku Ihun Bama so a Sokoto

An yima Atiku Abubakar Ihun Bamaso a Sokoto.

An ga wasu matasa a gefen titi suna yiwa Atiku Abubakar Ihun Bamaso a Jihar Sokoto.

A yaune dai Atiku Abubakar ya kaddamar da yakin neman zabensa a jihar ta Sokoto karkashin jam’iyyar ADC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Rashida Mai Sa'a ta tabbatar da yin amfani da kwado me ana Zarmalulu mikewa aka Mijinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *