Friday, December 5
Shadow

Ina ake buga kudin nigeria

Kanfanin Nigerian Security Printing and Minting (NSPM) ne ke buga kudin Najeriya.

Kuma kamfanin na zaunene a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya.

A baya dai akan kai Kwangilar buga kudin zuwa kasashen waje amma a zamanin Mulkin Shugaba Buhari, an buga kudin na Naira a Najeriya.

Saidai a duk sanda aka buga sabbin kudi, ‘yan Najeriya kan yaba inda wasu ke kalubalantarsu, musamman ma dai ta bangaren ingancin Kudin.

Karanta Wannan  Ashe ba na Kano ne kadai ba, Shoprite zasu kulle reshensu na Abuja saboda rashin ciniki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *