Monday, September 21
Shadow

Ina ake buga kudin nigeria

Kanfanin Nigerian Security Printing and Minting (NSPM) ne ke buga kudin Najeriya.

Kuma kamfanin na zaunene a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya.

A baya dai akan kai Kwangilar buga kudin zuwa kasashen waje amma a zamanin Mulkin Shugaba Buhari, an buga kudin na Naira a Najeriya.

Saidai a duk sanda aka buga sabbin kudi, ‘yan Najeriya kan yaba inda wasu ke kalubalantarsu, musamman ma dai ta bangaren ingancin Kudin.

Karanta Wannan  Dangote Yace kawo Yanzu ya biya kusan Rabin Bashin da ya karba domin gina matatar man Fetir a Lagos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *