Wednesday, August 26
Shadow

Majalisar tarayya za ta yi bincike kan matsalolin da aka samu a JAMB ta bana

Majalisar tarayya za ta yi bincike kan matsalolin da aka samu a JAMB ta bana

Majalisar Wakilai ta yanke shawarar gudanar da bincike kan kuskuren fasaha da ya shafi sakamakon Jarrabawar UTME na shekarar 2025.

Majalisar ta amince da wannan kuduri ne a zaman ta na ranar Alhamis, bayan ta amince da kudurin gaggawa mai muhimmancin jama’a da dan majalisa daga jihar Osun, Adewale Adebayo, ya gabatar.

Karanta Wannan  Ka sauka daga Gwamnan jihar Delta tunda a jam'iyyar mu aka zabeka>>PDP ta gayawa Gwamna Sheriff bayan a ya koma APC, ta garzaya kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *