Friday, September 18
Shadow

Da Duminsa, Kalli Bidiyon: Yanda Matasa sukawa Limamin Masallacin Bodinga na jaki saboda Tallata dan siyasa

Rahotanni daga jihar Sokoto garin Bodinga sun bayyana cewa matasa sun yiwa limami na jaki bayan tallata dan siyasa.

Rahoton yace dan siyasar yayi gyaran Masallacine shine aka lika fastar dan siyasar a jikin masallacin.

Lamarin ya jawo tarnaki wanda har ya kai ga an farwa limamin

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Cin Amana Ne Zaɓar Shugaban Da Bai Cancanta Ba, Cewar Sheikh Dr. Abdulƙadir Adam Isawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *