Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: wannan wani Ango ne dan Taekwondo da ya nuna bajintarsa a gaban Amaryarsa

Ango dan Taekwondo ya dauki hankula a ranar Aurensa.

An ganshi yana nuna bajintar fadansa a gaban Amaryarsa inda aka ga ana masa tafi.

Karanta Wannan  An takewa Maiwushirya hakkinsa da aka tursasa masa sai ya auri 'YarGuda>>Inji Gfresh Al-amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *