INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN.

Haziƙin Ɗalibin Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Da Ke Katsina Ya Rasu
Allah Ya Yi Wa Haziƙin Matashin Ɗalibin Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Dake Katsina, Dake Nazarin Dubarun Mulki, Surajo Muhammad Masari Rasuwa, Yau Juma’a.
An Yi Jana’izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Tsaunin Tinya Dake Karamar Hukumar Kafur A Jihar Katsina.
Allah Ya Jikansa Da Rahama!
Daga Jamilu Dabawa, Katsina