
Wani malamin Soja wanda yake yawo yana da’awa me suna Adam Ashaka ya zargi cewa babban malamin Addinin Islama, Sheikh Aminu Daurawa yana da girman kai.
Malamin ya kara da cewa, Ya je Ofishin Hisbah a Kano yayi kokarin ganin Malam Ibrahim Daurawa amma bai samu damar ganinsa ba.
Yace yayi iya kokarinsa amma aka hanashi, yace yana tsaye amma yaga mata wanda ko izini basu nema ba suka shiga ofishin malam.
Ga cikakken jawabin nasa kamar haka:
Lamarin dai ya jawo muhawa me zafi sosai.