Saturday, March 28
Shadow

YANZU-YANZU: Shugaban Nigeriya Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Rome, Italy domin halartar bikin rantsar da sabon Paparoma Pope Leo XIV a ranar Lahadi mai zuwa

Shugaban Nigeriya Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Rome, Italy domin halartar bikin rantsar da sabon Paparoma Pope Leo XIV a ranar Lahadi mai zuwa.

Karanta Wannan  An yi min Wahayi Tinubu ba zai ci zabe a 2027 ba, Sannan wani matashine dan kimanin shekaru 37 zai zama shugaban kasa ya kayar da Tinubu zabe>>Inji Wannan faston

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *