Friday, December 5
Shadow

Ji yanda wannan sojan Israyla da a baya aka ganshi yana wulakanta Qur’ani yayi mummunan karshe

Wannan sojan Israyla ne wanda a baya bayan sun kori da kashe Palasdinawa a wani gida ya dauki hoton Bidiyo yana koma Qur’ani.

Saidai zuwa yanzu Tuni ya bakunci Lahira dan kuwa mayakan Hàmàs sun hallakashi.

Rahoton yace an kasheshine a yau a Arewacin Gaza.

Kasar Israyla dai ta ci gaba da munanan hare-hare akan Falasdiynawa.

Karanta Wannan  Karanta Munanan Abubuwan da suka faru a Najeriya lokacin da Tinubu ke ƙasashen Turai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *