
Bidiyon yanda wasu masunta da suka je kamun kifi amma suka kama Katon maciji a jihar Kaduna ya dauki hankula.
An ce aun ajiye macijinne har kusan tsawon wata daya inda wani ya sayeshi amma ya rika yunkurin tserewa.
Abin dai ya bada mamaki:
Da yawa aun yo mamaki da ganin girman Macijin.