Friday, December 5
Shadow

A kasarnan ne fa saboda mugun abu aka kama Mutum da gidaje 750 na sata>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana mamaki kan yanda aka kama mutum daya da gidaje guda 750 na sata.

Shugaban ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka yi dashi.

https://twitter.com/NigeriaStories/status/1925602986862026869?t=qws3dWF2gX9hlD6h8_cn_Q&s=19

Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Emefiele ne aka kama da wadannan gidaje wanda tuni an kwace za’a sayar dasu.

Karanta Wannan  Da Duminsa: EFCC na neman Timipre Sylva ruwa a jallo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *