Wednesday, September 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Yar Uwar Amani da aka ga tana cewa wani da ake cewa Mijinta ne ya zo ya mata ciki tunda ya zubar da wancan

An ga Bidiyon ‘yar uwar Amani, Tsohuwar Budurwar Bilal Villa tana cewa wani yazi ya mata ciki.

A Bidiyon an ji tana cewa tunda ya zubar da wancan ya zo ya mata wani cikin.

Saidai Rahotanni sun bayyana cewa, mijintane.

Abin tambaya shine idan mijintane, wa ya futar da Bidiyon tunda shine da kansa yake daukar Bidiyon.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ko ka yadda ko baka yadda ba, Bola Ahmad Tinubu shine Shugaban kasa kuma shine ja gaba>>Inji Sheikh Kabir Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *