Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda mutane sukawa ‘yan Jam’iyyar APC da suka je kamfe rotse

Bidiyon ya bayyana na wasu ‘yan jam’iyyar APC ana musu rotse a jihar Nasarawa.

An ga mutane a tare su kuma suna wucewa da motocinsu.

Rahoton yace suna shirin yin taron suyasa ne amma aka hanasu.

Karanta Wannan  Najeriya na son siyo irin wadannan jiragen 12 daga kasar Amurka dan magance matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *