Bidiyo Gwanin Ban Tausai:Kalli Yanda ‘Yan Damfara suka yiwa wani Alhaji Wayau suka kwace masa dala $1000 takardun dala $100 suka bashi dala $9 takardun dala daya-daya da sunan sun masa canji
by Bashir Ahmed
Wasu ‘yan Damfara sun yiwa wani Maniyyaci wayau dan jihar Yobe.
Sun kwace masa dala $1000 ‘yan dala $100 inda suka bashi dala $9 watau takardun dala $1.