Friday, December 5
Shadow

Kalli Yanda Budurwarsa baturiya ta yi rugu-rugu da wayarsa saboda yaki yadda yayi lalata da ita

Wannan wani dan Najeriya ne dake zaune a kasashen Turawa inda yace Budurwarsa baturiya ta nemi yayi lalata da ita amma yaki amincewa.

Dan haka ta yi rugu-rugu da wayarsa.

Sannan dama a gidanta yake zaune tsakar dare ta koreshi ta kulle kofarta.

Karanta Wannan  Hotuna: Matashi dan Najeriya ya auri tsohuwar baturiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *