
Jaruman Kannywood Sun Kaiwa Jagoran Mabiya Shi’a Ziyara Ta Musamman A Gidansa Da Yake Abuja
Wasu gungun jaruman finafinai Hausa na Kannywood sun ziyarci Jagoran Mabiya Shi’a Sheikh Ibraheem Zakzaky a ranar Laraba, a gidansa da ke birnin tarayya Abuja.
Sheikh El-zakzaky ya hore su da su zama jakadu na gari wajen isar da saƙo, da wayar da kan al’umma, ilimi da fadakarwa.
Me zaku ce?