Friday, December 5
Shadow

Ƙasar Saudiyya Za Ta Fassara Hudubar Aikin Hajjin Bana Da Yaren Hausa A Ranar 9 Ga Watan Zul-Hajj

Za a fassara Hudubar Hajj ta shekarar 1446 zuwa harsuna 34 a ranar Alhamis, 9 ga Dhul Hijjah 1446, kamar yadda shafin Haramain Sharifain ya rawaito.

Harsunan su ne kamar haka:

  1. Larabci
  2. Urdu
  3. Turanci
  4. Faransanci
  5. Indonesiyanci
  6. Farisanci (Farsi)
  7. Hausa
  8. Sinanci (Mandarin)
  9. Rashanci
  10. Bengalanci
  11. Turkiyanci
  12. Malayyanci (Bahasa Melayu)
  13. Sifaniyanci
  14. Fotugis
  15. Italiyanci
  16. Jamusanci
  17. Filipino (Tagalog)
  18. Amharic (Habasha)
  19. Bosniyanci
  20. Hindi
  21. Dutch
  22. Thai
  23. Malayalam
  24. Suwahili
  25. Pashto
  26. Tamil
  27. Azerbaijani
  28. Sufedish (Swedish)
  29. Uzbek
  30. Albanian
  31. Fulani (Fula)
  32. Somaliyanci
  33. Rohingya
  34. Yarabanci (Yoruba)
Karanta Wannan  A karshe dai an kai matar nan data kai karar rana cewa zafinta yayi yawa ofishin 'yansanda gidan mahaukata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *