
Ina Da Yakinin Cewa Babu Wani Dan Nijeriya Da Ya Zabi Tinubu A 2023 Da Yanzu Yake Nadamar Zabarsa, Inji Ibrahim Masari
Masari shine mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa.
Me za ku ce? Ko kai ma kana daga cikin wadanda ba su yi nadamar zabar Tinubu ba?