Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka shiryawa wani Fasto gadar zare kuma ya fada aka kamashi yana shirin yin làlàtà da budurwa

Wannan wani fasto ne da aka kama yana shirin yin lalata da wata Budurwa.

Rahoton yace an shirya masa gadar zare kuma ya fada.

https://twitter.com/toolzmoney/status/1931773820123189543?t=PZPDb4o1bMLSNn4Fe4C_Ww&s=19

Wasu dai sun ce dama irin wannan abun ba kowa bane zai iya tsallakewwa.

Karanta Wannan  Kalli Yanda 'yan Fàshì suka yi rami suka shiga bankin ta karkashin kasa suka saci makudan kudade

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *