Gwamnatin Jihar Neja Ta Bada Tallafin Naira Bilyan Daya Ga Wadanda iftila’in Ruwa Ya Shafa A Garin Mokwa.

A yau ne Gwamna Bago ya bayyana haka a daidai lokacin da ya ziyarci garin, inda ya bukaci mazauna yankunan dake kusa da kogin da su kaura, sannan ya ba su filaye su gina da tallafin kudin da ya ba su.
Daga Rashida Bala Suleja