
Fasto Jeremiah Omoto Fufeyin ya bayyana cewa, ya samar da wata riklgar bacci ga mata wadda ko likita yace maniyyin mijinki ya tsinke, to idan kika saka rigar sai kin dauki ciki.
Faston ya bayyana rigarne a cocinsa inda aka ganta dauke da hotunansa.
Lamarin ya zowa mutane da mamaki matuka.