Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: A karshe dai Kasar Israyla ta Afkawa Ìràn da yàkì, ta kaiwa tashar sarrafa Urànìyùm ta kasar hàrì inda kuma ta kàshè babban janar din sojan Ìràn

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni dake fitowa daga gabas ta tsakiya na cewa kasar Israyla ta kaiwa tashar Nùkiliya ta kasar Ìràn hari.

Rahoton yace harin ya kashe babban janar me kula da rundunar da ake kira Revolutionary Guard ko IRGC na kasar Iran me suna Janar Hossein Salami.

Kafofin yada labarai na kasar Iran din sun tabbatar da hakan.

Tashar talabijin ta kasar Iran ta nuna wasu gine-gine a kasar na ci da wuta bayan harin.

Kasar Israyla tace zata ci gaba da kaiwa Iran harin har sai ta nakasa shirinta na mallkar makamin kare dangi.

Karanta Wannan  Ji yanda wani me Adaidaita Sahu ya kashe mahaifiyarsa ya kuma yanke wasu sassan jikin dansa dan yin tsafi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *