Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Iran ta harbawa kasar Israyla jirage marasa matuka 100.
Ga Bidiyon yanda lamarin ya faru kamar haka:
Zuwa yanzu dai babu rahoton irin barnar da harin Iran yayi a kasar Israyla saboda kasar ta haramtawa ‘yan kasarta daukar hotunan sakamakon hare-haren.