Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon:Sheikh Lawan Triumph yayi Allah ya isa ga abinda tawagar Sarki Sanusi II suka yi a kofar gidan Aminu Dogo Dantata

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Lawan Triumph yayi Allah ya isa kan abinda ‘yan Bindiga na tawagar hawan Sallahn Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II suka yi a kofar gidan Aminu Dantata.

An zargi ‘yan bindigar da buga Bindiga a kofar gidan Aminu Dogo Dantata inda aka ji suna cewa ku buga mai ya mutu.

Saidai wasu na ganin wannan ba wani Abu bane saboda al’adace wadda kuma ko lokacin tsohon sarki ana yinta.

@arewaupdatesng

Shirin Dare 13-06-2025: Allah ya isan Sheikh Lawan Triumph kan bindigar gidan Dantata, An sako wani matashi bayan shekara 5 a daure bisa zargin kwacen waya a Kano, dokar hana hawa babur da daddare a Gombe ta yi nisa. Akwai karin rahotonni. Arewa Hausa Kano Katsina Kaduna Bauchi Abuja Gombe Adamawa Yola Taraba Maiduguri Borno Sokoto Kebbi Zamfara Niger Kogi Labarai Creatorsearchinsight Kannywood ArewaTikTok HausaTikTok Kannywoodfilms Kwankwasiyya Gandujiyya APC NNPP ArewaUpdates InnaLillahi Kwankwaso Ganduje

♬ original sound – Arewa Updates – Arewa Updates

Sheikh Lawan yayi Allah ya Isa ga wadanda suka saka ‘yan Bindigar suka yi wannan abu wanda ya kira da rashin da’a.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Rarara ya kai Mahaifiyarsa Masallacin da ya gina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *