Friday, December 5
Shadow

Wike, Fayose, Ortom da Ikpeazu sun kaiwa Tinubu ziyara

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, Tsohon Gwamnan Benue, Samuel Ortom, da tsohon Gwamnan Abia, Okezie Ikpeazu, da tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose da sauransu sun kaiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ziyara.

Karanta Wannan  Rundunar Ƴansanda ta rage wa wani ɗansanda matsayi bisa azabtar da wani dattijo a jihar Imo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *